fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Shuwagabannin Arewa Burinsu kawai su mulki Najeriya suna juya ‘yan kudu yanda suka ga dama>>Afenifere

Kungiyar Afenifere ta yankin Yarbawa ta zargin shuwagabannin Arewa da cewa mulki ne kawai a gabansu sannan suna ganin yankin kudu a matsayin wasu wansuke juyasu yanda suke so.

 

Kakakin kungiyar, Yinka Odumakin ya bayyana cewa taron Kaduna shaidane akan hakan inda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kara tabbatar da cewa shi shugabane na wani yanki ba na duka Najeriya ba.

 

Yace ta yaya za’a yi irin wannan taron da wakilan gwamnatin tarayya amma ba tare da ‘yan kudu ba? Yace kawai suna kallon kansu a matsayin wanda zasu yanke hukuncin akan Najeriya gaba daya ba tare da la’akari da sauran yankuna ba kumama maimakon su saka tunanin matasan sauran yankin Najeriya a zaman nasu sai suka yi magana akan matasansu kadai.

 

Yace a zamanin mulkin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo akwai makamancin irin wannan taron da aka yi na kudu amma da ya tashi zuwa taron sai ya tafi da Fulani dan kada ace ya je yayi taron wani abu a asirce.

 

Yace kuma maganar saka ido a shafukan sada zumunta shuwagabannin sun nuna cewa ba zasu iya mulkar matasan wannan zamani ba. Saboda saka ido ko kulle kafafen sada zumunta kamar mulkin karfa-karfa ne.

Karanta wannan  Don Allah ka dauki mace a matsayin abokiyar takararka, matan APC suka roki Tinubu

Northerners are concerned with the conquest of Nigeria and see southern leaders as their tools. Yes, of course. If they see us as equal partners, how can the President of the Federal Republic of Nigeria behave like the President of a section of the North? Look at the meeting the northern leaders held where they could not even show compassion for all the young people on whom money was spent for training were killed like fowls. These are political leaders who keep their cows better than human beings. Are there any herdsmen on trial today for all the atrocities that they have committed? They are shielding them. They are now criminalising young people who had genuine protests, labelling them and urinating on their graves as if they were not human beings.(c)Punchng

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.