Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da Sakataren kungiya Sheikh Kabir Gombe kenan a Yau Alhamis lokacin da suka kaiwa sashen Hausa na gidan rediyon Docibele ziyara acan kasar Jamus.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A wannan hoton dai malamanne tare da ma’aikatan gidan rediyon.