fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Shuwagabannin Kirista na APC ka iya komawa PDP indan Tinubu ya zabi El’Rufa’i a matsayin abokin takararsa na zaben 2023

Jam’iyyar mulki ta APC na shirin zabar musulmi a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Ahmad Adekunle Tinubu a zaben shekarar 2023,

Yayin da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El’Rufa’i ke daya daga cikin manyan gwmnonin da jam’iyyar ka iya zaba, amma kirista basa son shi.

Wanda hakan ka iya sa manyan shuwagabannin kiristan dake jam’iyyar su koma PDP idan har aka baiwa El Rufa’i mataimakin,

Saboda kisrista basa son gwamnan jihar Kadunan kamar yadda wani dan jam’iyyar ya bayyanawa DailyTrust cewa da yiyuwar shuwagabanninsu na Kirista su bar APC idan hakan ya faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published.