fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Shuwagabannin mu basu san aikinsu ba, Saidai mu rike addu’a>>Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa, Peter Obi

Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa, Peter Obi wanda suka yi takara tare da Atiku Abubakar a zaben 2019 ya bayyana cewa, shuwagabannin Najeriya basu san aikinsu ba saidai ‘yan kasar su rike addu’a.

 

Ya bayyana hakane a wata hira ta Zoom da aka yi dashi wadda Dele Momodu ya shirya inda yace matsalolin Najeriya rashin shuwagabannin da suka iya aiki ne da rashawa, Raahin aikin yi da rashin tsaro.

 

Ya kuma bayyana cewa rashawa a yanzu ta fi kowane Lokaci muni a tarihin Najeriya.

When we say Never Again, we need to be prayerful. We are still going on the same road that will lead us to that same destination. We have incompetent leadership with total lack of capacity and character”.

 

Speaking further, he said: “Corruption is worst today than it has ever been.” Obi however, called on the “elites to sit down and pull the country out of the mess or it will consume all of us”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *