fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shuwagabannin Najariya basu suna da son kai>>Khashim Shettima

Tsohon gwamnan jihar Borno, Khashim Shettima ya bayyana cewa, shuwagabannin Najariya suna da son kai.

 

Yace babbar matsalar da aka samu a kasarnan shine rashin samun shuwagabannin da basu da son kai.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron jaridar The Nation.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Anambra tace babu wani dan takarar da zai saka fastocinsa a jihar face ya biya naira miliyan goma

Leave a Reply

Your email address will not be published.