fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Shuwagannin Kiristoci na APC sun fara neman jam’iyyar da zasu marawa baya a zaben shekarar 2023

Shuwagabannin kiristoci na APC sun hada kwamiti don nema masu jam’iyyar data cancanci su mara mata baya a zaben shekarar 2023.

Inda suka bayyana cewa jam’iyyar su ta APC batada adalci domin raba kasa take so tayi tunda ta tsayar da musulmai a matsayin ‘yan takararta.

Sun bayyana hakan ne ranar asabar a babban birnin tarayya Abuja, kuma a cikin su ma hadda wasu musulmai masu hannu da tsaki a jam’iyyar.

Ins suka kara da cewa ba zasu tana goyom bayan duk wata jam’iyya dake kokarin haddasa gaba tsakanin addinai ba.

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

 

 

 

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.