Siyasa Kenan Sun Hadu A Air Port Gashi Suna Ta Wasa Da Dariya A Junan Su 🤣😅
Amma kai gashi ka bata da abokinka wanda yake taimaka ma har gaba kake da shi dan ya zabi ra’ayin sa.
Wannan hotunan ya isheka ishara mutanen nan kansu a hade yakè wallahi👌
Allah kasa mudacee Ameen ya Allah 🙏h 🙏