Yan bindiga a kaduna sun kashe sojan Sama, Abubakar ana saura sati 3 a daura aurensa.
Yana daga cikin sojojin da aka kashe a Unguwar Laya dake Birnin Gwari ta jihar Kaduna ranar 13 ga watan Fabrairu.
Yan Uwa da abokan Arzikin Sojan ne suka rika saka hotunan sa ana Alhini, Muna fatan Allah ya jikansa.






