fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Sojoji sun kubutar da wata mata da aka so konawa saboda satar yara

Lamarin ya farune a Obikabia Dake karamar hukumar Aba North A jihar Abia.

 

Matar me shekaru 46 ta amsa cewa ta sace wata yarinya a makarantarsu inda kuma ta roki a yafe mata.

 

Saidai matasa sun hauta da hargowa suna shirin aikatar mata, nan ne sojoji suka tashi suka bata kariya.

 

Tuni dai an kira iyayen yarinyar su zo su tafi da diyarsu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  ALLAH SARKI: Ta Koma Tara Yashi Tana Sayarwa Domin Ciyar Da ‘Ya’ya Hudun Da Mijinta Ya Rasu Ya Bar Mata A Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.