fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Sojojin Kasar Chadi sun cancanci yabo amma kada mu manta da gwarazan sojojinmu>>Shehu Sani

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa abinda sojojin kasar Chadi da shugaban kasarsu,Idris Derby suka yi sun cancanci yabo.

 

Yace saidai kada a manta da sojojin Najeriya dake fagen daga inda suka sadaukar da rayuwarsu suka bar iyalansu.

 

Shehu Sai yayi kiran da cewa a rika basu gwarin gwiwa.

 

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

Rahotanni dai a baya sun bayyana yanda shugaban kasar na Chadi ya jagoranci sojojinshi suka yaki Boko Haram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.