fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Sojojin Najeriya sun kashe Boko Haram 7 inda Sojoji 2 suka rasu

A harin da kungiyar ISWAP ta kaiwa sansanin sojojin Najeriya a garin Buni Yadi na jihar Yobe, sojojin sun kashe Boko Haram 7.

 

Sannan sun kwace mota da kuma makaman Boko Haram din, amma sojoji 2 sun rasu sannan Boko Haram din ta lalata motar yakin Sojojin bayan wani bam data harba mai.

 

Majiyar Zagazola ta bayyana cewa, Boko Haram sun kuma kashe fararen hula da suka hada da kananan yara yayin da suka bude musu wuta.

Update on Buni Yadi: Senior Military officer said they lost two soldiers but Killed 7 ISWAP and recovered their vehicles and weapons.

Karanta wannan  Kalli yanda 'yansanda suka taimakawa wani direba da tayar motarsa ta lalace a hanyar Kaduna zuwa Abuja

They also lost vehicles when ISWAP fired projectiles.

ISWAP also killed innocent civilians including children when they fired rockets at them

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.