fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da suka kai hari garin Tsohon shugaban Sojojin Najeriya, Buratai

Sojojin Najeriya sun dakile harin da aka kai mahaifar Tsohon shugaban Sojojin Najeriya,  Tukur Yusuf Buhari.

 

Sojojin sun kashe ‘yan Boko Haram din ne inda suka kuma kwace makamansu, kamar yanda za’a iya gani a hotunan kasa.

Dan kallon hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram din sai a danna nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake baiwa jami' tsaro odar shafe 'yan ta'addan Najeriya bakidaya

Leave a Reply

Your email address will not be published.