fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan fashin da suka tare hanya da niyyar satar mutane a Zamfara

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Bindiga da yawa a jihar Zamfara.

 

An kashe ‘yan Bindigar ne a karamar hukumar Tsafe dake jihar yayin da suka tare hanya suna neman fara satar mutane.

JUST IN: Troops @HQNigerianArmy kill several bandits in Tsafe area of Zamfara State. The assailants were killed after they had blocked the road in an attempt to rob and abduct several commuters.

Leave a Reply

Your email address will not be published.