fbpx
Monday, August 15
Shadow

Sojojin Najeriya zasu taimakawa kasar Turkish ta magance matalar tsaro

Rundunar sojin saman Najeriya da kuma na kasar Turkish zasu hada kai don taimakekeniya a magance matsalolin tsaron da suke fama dashi a kasashensu.

Inda shugaban sojojin Najeriya Marshal Oladayo Amao da kuma na kasar Tutkish Hassan Kucukakyuz suka tattauana akan hakan kuma suka amince.

Sun tattauna kan wannan batun ne bayan shugaban sojin na Najriya ya kai ziyarar kwanki biyar kasar Turkish.

Kuma mai magana da yawun sojojin sama na Najeriya, Edward Gabkwet ne ya bayyana hakan a yau ranar asabar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuyi hakuri laifi na ne, cewar mai tsaron ragar United bayan tasha kashi daci 4-0 a hannun Brentford

Leave a Reply

Your email address will not be published.