fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Son Talakawa, Zuhudu da Rikon Amana yasa jami’ar kasar Amurka ta dauki Gwamna Ganduje aiki

Jami’ar East Carolina dake kasar Amurka ta nada gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje farfesa na jeka ka dawo a jami’ar.

Ganduje zai rika zuwa jama’ar yana yin musayan ra’ayi da karantar da dalibai masu karatun PHD, kananan malamai da baiwa sashen bincike kan al’muran kasashen waje shawara.
Jami’ar ta ce ta zabi gwamna Ganduje cikin duka gwamnonin Najeriya, ganin shine ya fi jajircewa wajen yin tafiya da talakawan sa, sannan kuma da yi musu aikin azo a agani domin cigaban jihar sa, zuhudu da kuma kyamatar cin amanar jihar sa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Leave a Reply

Your email address will not be published.