fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Sowore na neman gaba dayan ‘yan Najeriya su fito zanga-zangar shugaba Buhari ya sauka daga Mulki

Mawallafin Sahara Reporters,  Omoyele Sowore na neman gaba dayan ‘yan Najeriya su fito zanga-zangar neman shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daga Mulki.

 

Ya kaddamar da maudu’in #BuhariMustGo inda yake neman a saki wasu masu zanga-zanga da aka kama.

 

 

Har kuri’a Sowore yayi akan neman jin ra’ayin Mutane idan zasu fito wannan zanga-zanga kuma kaso 77 cikin 100 sun bayyana cewa zasu fita inda kaso 23 suka ce ba zasu fita ba.

 

 

Tuni dai ‘yan Kudu da dama suka fara nuna masa goyon baya.

 

Me amfani da sunan DJSwitch ta bayyana cewa wands ya sace daliban Kankara 300 har yana shirya taron ganawa da manema labarai, wata kila nan gaba ma zai iya tsayawa takarar shugaban kasa.

 

The guy that abducted 300 schoolboys in Katsina is now organizing frequent press briefings and interviews – It is an interesting unraveling, next thing he will be running for elections and selling books on how to escape kidnapping. He is a terrorist
#BuhariMustGo #occupyNigeria

 

 

Sacking or resignation of service chiefs without the immediate resignation of their head @MBuhari is just like fighting symptoms instead of the virus that is responsible for the symptoms. Buhari is the root of our numerous problems & should be the first to go.
#BuhariMustGo

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *