fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Soyayya Ruwan zuma: Nasir na shirin dadin kowa zai yi wuff da stephanie

SÒ GAMOÑ JINÍ: Wani Matashí Musulmí Zai Yí Wuf Da Jarumàr Shirin Dadiñ Kowà Dùk Da Cèwa Ita Ba Musulmà Bace

Saràh Aloysius da akafi sani dà Stephanie ta Shirin Dadin Kowa ta walaffa hotoñ ta da Nasir na Dadin Kowa a shafinta na Facebook.

Ta wallafa a cikin harshen Turanci cewa “Ina farin ciki da yin haka, nakuma kasance dakai har Abada aminina”

Ciki harda wallafa wasu alamomi na Aure da soyayya kamar haka: 💍🔐💝👩‍❤️‍💋‍👨

📸 Sarah Aloysius

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kalli Kwalliyar Juma'at ta Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *