Tauraron finfinan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan tare da kyakkyawar diyarshi, a wannan hoton, sadik din ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda ya bayyana cewa yanawa diyar tashi so na har abada.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna musu fatan Alher, Allah ya raya.