fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Sterling ya zamo dan wasa na uku daya ci kwallaye 100 a karkashin jagorancin Pep Guardiola bayan Lionel Messi da Sergio Aguero

Phil Foden dan shekara 20 da kwanaki 255 ya shiga sahun zakarun yan wasan da suka zira kwallaye 10 a wanna kakar cikin mashauran gasar nahiyar turai guda biyar, inda ya zamo dan wasa mafi karancin shekaru na biyu daya yi hakan bayan Haaland dan shekara 20 da kwanaki 201.

Yayin da kuma tauraron dan wasan Foden ya zamo dan wasa mafi karancin shekaru daya ci kwallo kuma ya taimaka aka ci kwallo a filin Liverpool na Anfield, inda Manchester City ta lallasa Liverpool daci 4-1 a jiya.

Tauraron dan wasan gaba na kungiyar Manchester City, Raheem Sterling ya shiga sahun zakarun yan wasa da suka ci kwallaye 100 a karkashin jagorancin Pep Guardiola inda ya zamo dan wasan na uku bayan Messi wanda yaci 211 sai kuma Aguero wanda yaci120.

Sterling is only the third player yo score 100+ goals in all Competitions under Pep Guardiola, after Lionel Messi and Sergio Aguero.

Phil Foden has now scored 10 goals across all competitions this season; among those in double figures across Europe’s top five leagues, only Erling Haaland (20y 201d) is younger than Foden (20y 255d).

Phil Foden is the youngest player to score and assist in a Premier League game against Liverpool at Anfield.

Raheem Sterling is only the third player to score 100+ goals in all competitions under Pep Guardiola in his top-flight managerial career, after Lionel Messi (211) and Sergio Agüero (120).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *