fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Su suna Sallah amma mu sun hana mu, Abinci me kasa suke bamu>>Dalibai Mata na Jangebe da aka saki

Dalibai mata na Jangebe, Talata Mafara Jihar Zamfara sun bayyana irin wahalar da suka sha a hannun wanda suka yi garkuwa dasu.

 

Wata Hafsat Anka dake cikinsu ta bayyana cewa, sun sha Tafiya a kafa sosai kamin su kai inda aka ajiyesu.

 

Tace wasu daga cikinsu ma har gocewar kashi suka samu. Tace sun ga mata da yara da sauran wanda akw garkuwa dasu, ciki hadda mahaifin daya daga cikinsu wanda ya dade a hannun masu garkuwa da mutanen.

 

Tace su wanda suka sacesu suna Sallah amma sun hanasu suyi, sannan suna basu shinkafa dake da kasa a ciki, gashi ba ruwan sha me kyau. Tace suna godiya ga Allah da ya kubutar dasu.

Karanta wannan  Gwamna matawalle yace sojoji su fara bi gida-gida suna kashe 'yan bindiga a Zamfara, kuma duk wanda ya saba dokar hawa babur a harbe shi

 

“We saw other people including women and children and father of one of our school mates who had been in the den for three months,” she told NAN in an interview.

 

“They walked us on foot where some of us got dislocated on their foot, they would pray as Muslims but never allowed us to pray and they fed us with rice in which they put sand after cooking.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.