Daga Hon Saleh Shehu Hadejia
Wannan Mata da kuke gani cikin hoto, sunanta Ummi, matar aure ce dake zaune a cikin garin Hadejia a Jihar Jigawa, an samu wasu marasa imani sun haura Gidanta, inda alamu ya nuna fyade suka yi mata daga bisani suka yi mata yankan rago ta mutu har Lahira.
Tuni aka yi jana’izarta kamar yadda addinin musulumci ya tanadar, ta mutu tana dauke da juna biyu a jikinta.
Duniya ina zaki da mu.