fbpx
Thursday, August 11
Shadow

SUBHANALLAH: Ƴan Bindiga Sun Sace Mai Jego Da Ɗiyarta Yar Wata Daya Da Haihuwa A Katsina

SUBHANALLAH: Ƴan Bindiga Sun Sace Mai Jego Da Ɗiyarta Yar Wata Daya Da Haihuwa A Katsina

A Daren Jiya Ne Ƴan Bindiga Suka Sace Wata Mai Jego Malama Saratu Da Ɗiyarta Da Take Shayarwa Yar Wata Daya Da Haihuwa, Hafsat ( Farha) Da Kuma Kanwar Mai Jegon Khadija (Mama) A Cikin Garin Danmusa Dake Jihar Katsina.

Majiyar RARIYA Ta Tabbatar Mata Da Cewa An Sace Wadannan Bayin Allah Akan Hanyarsu Ta Dawo Daga Zumunci. Inda Ta Je Wata Unguwa Ta Sabuwar Abuja Zuwa Unguwar Da Take Zaune Ta Sabon Layi Tsakanin Magriba Zuwa Isha’i Ta Daren Jiya Litinin.

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun kai sabon hari a Maiduguri sun kashe dan samda guda

Allah Ya Bayyanar Da Su Cikin Aminci!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.