fbpx
Thursday, August 11
Shadow

SUBHANALLAH: An Tone Kabarin Wata Tsohuwa Anyi Zina Da Gawarta a Kano

Yanzun nan wani ya kira ni yake bani labarin cewa jiya an binne gawar wata tsohuwa a maƙabartar Yankaba, yau kuma sun wayi gari an tone gawar wanda suke zargin cewa zina akayi da gawar aka tafi aka bar ta.

Subhanallah…

Wannan fa shine aiyukan namu da suka yawaita a wannan zamani.

Ta yaya kake ganin zamu kuɓuta daga masifun da muke ciki?

DAGA Kasuwar Shehu Ng

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro: Al'ummar jihata da ido daya suke bacci, cewar gwamna Abiodun

Leave a Reply

Your email address will not be published.