SUBHANALLAH
Wani Mummunan hatsari ya faru tsakanin Akilbu da Rijana kuma an samu asarar rayuka wasu sunce Motar daga Zaria ta taso duk a jihar Kaduna Amman babu tabbaci.

Jama’a tare da Gudummuwar Sojoji sun kawo ɗauki an ɗauki wadanda abin ya shafa an garzaya dasu Asibiti..
Ya Allah Ka ƙara Tsare Matafiyanmu a duk Inda suke 🙏
– Falalu Lawal Katsina