SUBHANALLAH: Yarbawa Sun Soma Daukar Fansa Akan ‘Yan Arewa Biyo Bayan Tashin Bam Din Da Ya Kashe ‘Yan Uwansu A Coci A Jihar Ondo A Yau
Idan kana da wani dan uwa ko aboki a jihar Ondo, musaman a Owo da Ese, ku binciki lafiyarsu. Saboda Yarbawa sun fara kai hari a unguwannin da ‘yan Arewa suke da rinjaye.
Akwai wani wuri da Hausawa ke saye da sayar da alminiyan da karfe, Yarbawa sun kai musu hari ‘yan mintuna kadan da suka gabata, sun kuma lalata musu dukiya.
Wannan lamarin ya faru a layin Ogwatoghose (Owatowse). Sun kuma kara kai wani hari a Ikare junction.
Sanarwa daga Hammend Yarima.