fbpx
Saturday, August 20
Shadow

SUBHANALLAHI: Garba Shehu ya caccaki ‘yan Najeriya saboda Godewa Allah kadai basu hadawa da shugaba Buhari kan nasarorin da gwamnatin shugaba Buhari ta samu

Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya caccaki ‘yan Najeriya kan godewa Allah kadai basa hadawa da shugaba Buhari kan masarar da gwamnatin shugaban kasar ta samu wajan yakar cutar coronavirus.

 

Garba Shehu yace zuwan Coronavirus duniya ta zuba ido ta ga yanda cutar zaylta daidaita Africa dama Najeriya yace amma sai gashi hakan bata faru ba.

 

Garba ya kara da cewa, zuwan cutar ya kawowa gwamnatin shugaba Buhari babban cikas sosai.

 

Yace amma ‘yan Najeriya idan suka tashi sai suce sun gode Allah, su yi shiru, yace lallai komenene ya faru dole a godewa Allah, saboda idan ba tare da ikonsa ba babu abinda zai faru.

Karanta wannan  Tuna baya: Tinubu ya taba cewa al'ummar Najeriya Obasanjo shugaban masu magudin zabe a tarihi

 

Yace amma Allah na amfani da sanadi wajan tabbatar da faruwar abubuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.