fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Sule Lamido ya bayyana sunayen wadanda Buhari ke son baiwa shugabancin Najeriya

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari na son baiwa Amaechi da Sanata Ahmad Lawal me damar zama shugabancin Najeriya.

 

Saidai Lamido yace, Tinubu ne kadai zai iya kawowa APC nasara amma kuma ba zai samu tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar ba.

Lamido ya bayyana hakane a hirarsa da jaridar Vanguard, yace Shugaba Buhari ba zai taba goyon bayan Bola Ahmad Tinubu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar zabe zata karawa 'yan Najeriya lokaci don su cigaba da rigistar katin zabe, cewar Mahmood Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.