fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Sulhu da ‘yan Bindiga ba matsala bane>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yin sulhu da ‘yan Bindiga ba matsala bane.

 

‘Yan Bindiga sun shiga makarantar Sakandare ta Kagara inda suka sace dalibai da malamansu. Gwamnan jihar, Abubakar Bello ya bayyana cewa suna dukkan mai yiyuwa wajan ganin an kubutar da daliban ciki hadda Sulhu.

 

Da yake magana da manema labarai na Kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN,  Ministan yada labarai da Al’adu,  Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa masu sukar Sulhu su sani yin hakan ba laifi bane.

 

Yace ko yaki aka yi aka gama dole Sulhu dai zaa yi. To dan wasu sun je sun yi Sulhu da ‘yan Bindigar ba laifi bane hakan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *