fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Sun yi aure bayan haduwa ta yanar gizo

Wannan baiwar Allahn ma’abociyar dandalin Twitter ta bayyana cewa watananni 18 da suka gabata suka hadu ta dandalin gashi kuma yanzu sun yi aure kuma suna cikin farin ciki.

 

Muna tayasu murna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Na gaji da daukar nauyin kaina aure nake nayi, cewar tauraruwar Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.