fbpx
Friday, July 1
Shadow

Suna jima’i damu kamar dawaki, kuma suna shan miyagun kwayoyi sosai>>Wata Tsohuwar matar ‘yan Boko Haram

HumAngle ta ruwaito yanda tsohuwar matar dan Boko Haram tace suna jima’i dasu kamar dawaki.

 

Tace sai sun sha magani suke kwanciya dasu kuma sukan yi awa 2 a zuwan farko suna jima’i dasu kamin su huta a ci gaba.

 

Matar tace sukan shafe gaba dayan dare suna jima’i dasu, tace kuma suna shan miyagun kwayoyi amma a boye.

 

Hakanan kuma tace ‘yan Boko Haram 3 ta aura. Tace akwai kawarta da saida farjinta ya zazzago saboda yawan jima’i.

 

“They make love like horses,” she says, referring to their energy.

“They only care about their satisfaction […] Even when you complain of tiredness, they won’t let you be, as long as you are not on your period, they don’t care. They have sex anywhere, even when we are under attack. Sometimes, even under the tree.”

Karanta wannan  Bidiyon dalibar Chibok da Sojojin Najariya suka ceto

Even now that she has returned to town, she hears comments about her marriageability.

“People see me and whisper among each other that no man can sexually please any woman who has been married to a Boko Haram member before.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.