fbpx
Friday, July 1
Shadow

Sunayen taurarin Najeriya guda biyar da suka mallaki motar Lamborghini

Taurari da dama a fadin duniya suna sayen motocin takama da alfarma musamman Lamborghini domin mutane su kara sanin su sosai da kuma faranta ran masoyan su.

Kuma suma taurarin Najeriya ba a barsu a baya ba domin suma fa sunada wa’yan nan motocin alfarmar a garejin su.

Ga sunayen taurarin Najeriya biyar da suka mallaki wannan motar kamar haka:

1. Mercy Eke

2. Davido

3. Patoranking

4. Peter Okoye

5. Olamide

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zafafan hotunan Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published.