fbpx
Monday, August 15
Shadow

Sunayen ‘yan wasa bakwai da kocin Manchester United ya cewa su sauya sheka a wannan kakar

Saboon kocin Manchester Unies na cigaba da gina kungiyar don ganin cewa yayi nasara ba kamar Ole Gunnar da Jose Mourinho data kora ba.

Inda yake cigaba da harin sayen ‘yan wasa kuma yake sayar da wasu ‘yan wasan nashi.

Paul Pogba, Cavani da sauransu duk sun bar kungiyar kuma kocin yanzu ya fadawa ‘yan wasa biyar cewa su san inda dare yayi masu.

Wanda suka hada da Henderson, Axel Tuanzebe, Phil Jones, Eric Bailly, Alex Telles, Brandon Williams da Andreas Pereira.

Leave a Reply

Your email address will not be published.