fbpx
Monday, March 1
Shadow

Surutu zai wa shugaba Buhari yawa idan komai aka yi sai ya fito yayi magana akai>>Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, Surutu zai wa shugaban kasar yawa idan komai aka yi sai ya fito yayi magana akai.

 

Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ne ya bayyana haka a ganawar da aka yi dashi a Channelstv inda yace an bayar da shawara da yawa kuma shugaban kasa ya jisu.

 

Yace amma ba koda yaushe bane shugaban kasar duk abinda aka yi zai rika Fitowa yana magana ba. Yace akwai abubuwan da ba sai yayi magana akansu ba.

“When you have knotty issues like this, many ideas will be proffered, many solutions will be canvassed. The President does not have to speak on each and every one of them.

“He does not have to, it was just an idea being proffered. It should be looked into and then if it is a consensus, it should be adopted. But it is not as one idea comes the President speaks on it, another idea comes, the President speaks on it, such must be a talkative President.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *