Friday, May 29
Shadow

Sylvinho: waya ce Neymar ba zai dawo Barcelona ba?

A shekarar data gabata Barcelona sunyi kokarin siyan Neymar daga kungiyar PSG kuma alamu na nuna cewa har yanzu sun da ra’ayin siyan dan wasan.

Tsohon dan wasan baya na Barcelona Sylvinho ya gayawa Q T’Hi jugues cewa akwai abubuwa da dama kafin maganar siyan Neymar a yanzu kamar maganar tattalin arziki.
 Sylvinho ya kara da cewa waye yace Neymar ba zai dawo ba?, Neymar babban dan wasa ne saboda ya iya wasa da kwallo sosai kuma yana matukar son yan wasa kamar irin Neymar.
Sylvinho ya yaba sauran yan wasan Brazil din da suke yin wasa a kungiyar Barcelona Philippe Coutinho da Arthur Melo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *