fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ta kiceme tsakanin gwamna El Rufa’i da Tnubu saboda bai zabe shi a matsayin abokin takararsa ba

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El Rufa’i da dan takarar jam’iyyar APC na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu basa shiri kwanan nan biyo bayan kin zabarsa daya yi a matsayin abokin takararsa.

Yawancin gwamnonin APC na arewacin Najeriya sunfi sa ran cewa El Rufa’i zai zaba saboda ya tsaya masa a lokacin da aka gudanar da zaben fidda gwani.

Amma duk da haka yaki zabarsa ya bayyana tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.

Shuwagabannin APC ne suke boye rikicin a tsakanin su domin kar a masu dariya kamar yadda ta kiceme a PDP tsakanin Atiku da Wike.

Leave a Reply

Your email address will not be published.