fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ta ko ina nafi Peter Obi cancanta dan haka ba zan zama mataimakinsa ba saidai shi ya zama mataimakina>>Kwankwaso

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ya fi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar labour party, Peter Obi cancantar zama shugaban kasa.

 

Dan haka yace ba zai yadda ya zama mataimakin Peter Obin ba saidai Peter Obin ya zama mataimakinsa.

 

Kwankwaso ya bayyana hakane a yayin kaddamar da ofishin jam’iyyar sa ta NNPP a jihar Gombe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnonin Najeriya na shan suka kan shawarar da suka baiwa shugaba Buhari ya sallami ma'aikatan da suka kere shekaru hamsin

Leave a Reply

Your email address will not be published.