Wannan wani gajeren hoton bidiyone da aka dauko daga cikin wani shirin fim din Hausa wanda ke nuna wata diya da tazo take rokon mahaifinta cewa itafa aure takeso koma waye a bata zata zauna dashi, hoton ya dauki hankulan mutane sosai.
Wasu sun rika tambayar cewa irin wannan yana faruwa da gaske kuwa?
Kalla kaga yanda abin ya faru.