Ta Yi Bikin Sunan ‘Yaƴan Magen Da Aka Haifa Mata A Kano
Daga Hon Saleh Shehu Hadejia
Yadda aka gudanar da sunan ƴaƴan magen wata Matashiya a unguwar Sheka ta Kudu dake ƙaramar hukumar Kumbotso a Kano.
Matashiyar mai suna Halima Adam mai laƙabin ƴar Madara, ta ce, har kwana biyu ta yi a gadon Asibiti, lokacin da aka sace ma ta uwar magunanta.
MAJIYA: Dala FM, Kano