Tauraron finafinan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango tare da tauraron mawaki Aminu Alan waka da wasu abokan aikinsu sun halarci gurin Wani Maulidi da akayi a unguwar Rimin-Kebe, Kano.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Anga Adam A. Zangon da shigar farar jallabiya da kuma rawani. A wannan hoton bidiyon na sama Adamunne yake yin wakar yabon Annabi(S.A.W) a gurin maulidin. Wata makarantace dai ta gayyaci taurarin zuwa gurin.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});