fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Tabbas naga canji sosai, cewar Ten Hag bayan Manchester United ta lallasa Liverpool daci 4-0

Manchester United tayi nasarar lallasa Liverpool daci 4-0 a wasan sada zumunta da suka buga a kasar Thailand.

Inda sabon kocinta, Ten Hag yacwle tabbas yag alamun cigaba sosai a tawagar tasa kuma ya lura da wasu kurakurai.

Tun kafin aje hutun rabin lokaci United ta zira kwallaye uku, kuma Klopp ya shigo da Mohammed Salah, Arnold da Darwin Nunez amma duk da hak saida Manchester ta basu kashi.

Jadon Sancho, Martial, Fred da Pellistri ne suka ciwa Manchester United kwallayen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bideyon kwallon da Messi yaci a wasan da suka lallasa Clermont wacce ta dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published.