
Za’a samu Matsalar rashin kudi a 2021>>Minista, Zainab
Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa matsalar rashin kudi zata ci gaba da yiwa gwamnatin tarayya barazana a shekarar 20201.
Saidai tace basa tunanin matsalar zata zarta wannan shekarar da muke ciki. Ta bayyana hakane a sanarwar data fitar ta bakin kakakinta, Abdullahi Yunusa inda tace raguwar harkokin tattalin arziki ne suka jawo haka.
Tace dokar kulle da aka saka dalilin cutar Coronavirus/COVID-19 a fadin Duniya yasa kasuwancin danyen mai yayi kasa, sannan kuma ribar kamfanoni suma suka yi kasa, wanda ta nanne za'a cire harajim da gwamnati zata samu kudi.
“There is significant fall in crude oil prices resulting into very huge funding gap for the government. This trend is projected to continue into 2021 (hopefully, not beyond) as the pandemi...