fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: 2023

Obasanjo ya goyi bayan gwamna Yahya Bello ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023

Obasanjo ya goyi bayan gwamna Yahya Bello ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023

Siyasa
A yayin da ake ci gaba da cece-kuce kan wanda zai tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023, Dan gidan tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo watau, Olujonwo Obasanjo ya bayhana goyon bayansa ga gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello. Olujonwo ya bayyana Gwamna Yahya Bello a matsayin wanda zai zamarwa matasa jagora wajan samun shugabancin Najeriya. Ya bayyana cewa an bar matasa acan baya duk da yake cewa sune ke da yawa kuma ake amfani dasu wajan kaiwa ga matakan Mulki.   A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Kamfanin mai na kasa, NNPC yace a shirya sayen Man fetur din da tsada “You must remain resolute, stoic and not give in to intimidation, name-calling or sort. Your audacity is a big reawakening to Nigerian youths and this has given us more hope and confidence t...
Yanzu haka ‘yan Najeriya na cikin matsi dan haka kada a kara kudin fetur>>PDP ta gayawa gwamnati

Yanzu haka ‘yan Najeriya na cikin matsi dan haka kada a kara kudin fetur>>PDP ta gayawa gwamnati

Tsaro
Jam'iyyar PDP ta nemi gwamnatin tarayya da kada ta kara kudin Man Fetur.   PDP tace yanzu haka 'yan Najeriya na cikin matsin Rayuwa kuma kara farashin man fetur din zai kara sakasu cikin wata sabuwar matsalar ce.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun sha wahala da matsin tattalin arziki a shekarar 2020 yayin da gwanatin tarayyar ta kara farashin man zuwa 170 dan haka yanzu bai kamaya a kara kudin man fetur din ba dan zai saka mutane Wahala.   Yace a daina hada kasar Africa ta kuu da Najeriya,  saboda kasar Africa ta kudu mafi karancin Albashinsu suna samun Naira 3000 ne a kullum, yayin da a Najeriya mafi karancin Albashi 1000 ne a kullu n.   “This will worsen the current economic situation, where over 90 million citiz...
Da Duminsa:APC na shirin tsayar da Goodluck Jonathan da El-Rufai takara a 2023

Da Duminsa:APC na shirin tsayar da Goodluck Jonathan da El-Rufai takara a 2023

Tsaro
Wani rahoto ya bayyana cewa jam'iyyar APC na shirin tsayar da Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a matsayin 'yan takara a zaben shekarar 2023   Wata majiya ta bayyanawa Sahara Reporters cewa za'a tsayar da mutanen 2 ne saboda kowane daga bangaren da ya fito yana da mabiya kuma ana sonsa.   Akwai dai matsin lamba akan tsohon shugaban kasan da ya koma jam'iyyar APC, kamar yanda Rahoton ya nunar.   A baya dai, Tawagar 'yan APC din daya hada da gwanoni sun kaiwa Goodluck Jonathan ziyara amma daga baya suka musanta cewa ba nemanshi ya tsaya takara suka je yi ba. “There are plans already to pair El-Rufai with Jonathan for 2023. We believe both forces are strong and have goodwill in their regions and...
Tinubu ba zai zama shugaban kasa a 2023 ba>>Wike

Tinubu ba zai zama shugaban kasa a 2023 ba>>Wike

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya baiwa Tsohon gwamnan jihar Legas kuma jigo a jam'iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu shawarar ya daina Tunanin zama shugaban kasa a 2023 dan ba zai samu ba.   Ya bayyana hakane a yayin ziyarar ganin ayyukan raya kasa da yaje yi a jihar Adamawa, Jiya Alhamis inda ya bayyana cewa, Mutane ba zasu sake yin kuskuren zaben jam'iyyar da bata da Alkibla ba.   Wike yace irin ayyukan da ya gani a Adamawa zai yi mamakin ace duk me hankali be sake zaben PDP ba a jihar,  yace kuma irin abinda ke faruwa a Adamawar shine ke faruwa a sauran jihohin PDP, ya kara da cewa suna nan suna shirin kwace mulki daga hannu  APC. With what I saw today in Adamawa, I wonder how a normal person will not vote PDP again in this state. What is happening in Adamawa...
2023: Fastocin neman takarar shugaban kasa na gwamnan Benue sun bayyana, kuma shima yayi magana akai

2023: Fastocin neman takarar shugaban kasa na gwamnan Benue sun bayyana, kuma shima yayi magana akai

Uncategorized
Fastocin yakin nan zaben shugaban kasa na gwamnan Benue, Samuel Ortom sun bayyana inda akaita yawo dasu a shafukan sada zumunta.   Saidai a martanin gwamnan, yace abinda ke gabansa a yanzu shine yiwa jama'ar jiharsa aiki tukuru ba kama hannun yaro.   Sakataren yada labaran Gwamnan, Terver Akase a wata sanarwa da ya fitar yau, Litinin, ya bayyana cewa gwamna Ortom bashi da niyyar tsayawa takara a 2023.   Saidai gwamnan ya karkare da cewa yana godiya ga wadanda suka nemi ya tsaya takarar. I appreciate my supporters and interest groups who have taken to social media to call on me to join the 2023 Presidential race.   “However, I still have two and half years to complete my mandate as Governor and I am committed to greater service of the State...