
Ka daina wasa da rayuwar ‘yan Najeriya ka tashi tsaye, Yaki ake a Najeriya>>Farfesa Wole Soyinka ga Buhari
Babban marubuci, Farfesa Wole Soyinka ya jawo hankalin Shugaba Buhari kan cewa ya tashi tsaye kan kashe-kashen da ake.
Yace yaki fa ake a Najeriya dan haka ya kamata Shugaban kasar ya daina wasa da rayuwar mutane.
Yace bai kamata ya bari kasar ta zama dandalin yaki a Africa ba.