fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: a dai-dai ta sahu

COVID-19: ‘Yan Sanda a jihar Kano sun kame baburan a dai-dai ta guda 84 bisa zargin keta sabuwar dokar gwamnati na daukan  fasinja mutun daya

COVID-19: ‘Yan Sanda a jihar Kano sun kame baburan a dai-dai ta guda 84 bisa zargin keta sabuwar dokar gwamnati na daukan fasinja mutun daya

Kiwon Lafiya
Yan Sandan jihar Kano sun kame wasu baburan a dai-dai ta sahu guda 84 bisa zargin keta sabuwar dokar gwamnati na daukan fasinja mutun daya Jami'an tsaran yan sandan na jihar Kano sun dai kame direbobin baburan mutum tamanin da hudu 84 saboda keta sabuwar dokar daukan fasinja mutum daya a sakamakon bullar cutar Corana da tai cikin jihar a kwana biyu da suka wuce. Zaku iya tunawa gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje a ranar Asabar ya haramta masu tuka babura masu taya uku da su daina daukan fasinjoji sama da mutum daya a lokaci daya. Jami’in kula da zirga-zirgar, rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, SP Magaji Musa Majia ya tabbatar wa manema labarai a ranar Litinin cewa kimanin babura masu taya uku guda 84 ne aka kame. Wasu daga cikin wadanda aka kame sun b...