fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Aaron Ramsdale

Arsenal ta sayo mai tsaron ragar Sheffield United, Aaron Ramsdale

Arsenal ta sayo mai tsaron ragar Sheffield United, Aaron Ramsdale

Wasanni
Kocin Arsenal Mikel Arteta ya kasance yanada burin siyan Ramsdale a wannan kakar, kuma farashin dan wasan ka iya kaiwa fam miliyan 30 idan ya zamo babban golan Arsenal. Ramsdale ya koma kungiyar Sheffield United daga Bournemouth a shekarar 2020. Kuma Bournemouth zata samu kashi 15 bisa dari idan aka siyar da Ramsdale a farashin sama da fam miliyan 19, yayin da zuwan shi Arsenal zai sa yanzu kungiyar ta siyar da Runnarson wanda ya kasance golanta na biyu. Aaron Ramsdale: Arsenal sign  The fee could rise to £30m including add-ons depending on whether Ramsdale becomes the Gunners' long-term No 1. Ramsdale has been on boss Mikel Arteta's radar this summer, having originally joined Sheffield United from Bournemouth in 2020. Bournemouth are entitled to a 15 per cent sell on of any...