fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Abba El-Mustapha

Hotuna:Abba El-Mustapha na murnar cika shekaru 10 da aure

Hotuna:Abba El-Mustapha na murnar cika shekaru 10 da aure

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,Abba El-Mustapha kenan a wadannan hotunan tare da iyalansa. Ya bayyana cewa yana murnar cika shekaru 10 da yin aure.   Yace a yayin da Najeriya ke murnar ranar 'yanci, shu kuwa da masoyiyarsa suna murnar cika shekaru 10 da yin aure.   Muna taya su murna da fatan Allah ya kara dankon Soyayya. https://www.instagram.com/p/CBU48gWA3aU/?igshid=10m9fmf1svdu6