fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Abba Kyarin

Ashe Ba Abba Kyari Ba Ne Matsalar Nijeriya?

Ashe Ba Abba Kyari Ba Ne Matsalar Nijeriya?

Siyasa
ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANE   Allah Ya jikan Abba Kyari tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, a lokacin rayuwarsa an zarge shi da laifin jan ragamar shugaban kasa da hana shi aikata abinda ya dace.     Bayan Allah Ya karbi rayuwarsa sai gashi har an fara cewa gwanda lokacin Abba Kyari, domin matsalolin da ake fuskanta a lokacin sa ba su kai na yanzu bayan gushewar sa ba.     Ashe dai matsalar ba na Abba Kyari bane, ina jin tsoro kar haka ta faru da shugaba Buhari, bayan ya kammala wa'adin mulkinsa ya tafi mu dawo muna cewa gwanda lokacin mulkin Buhari, kamar yadda wasu suka fara da'awar gwanda mulkin Jonathan akan na Buhari.     Idan muka tuba muka gyara tsakanin mu da Allah babu shakka Allah Zai bamu mafita ...