
Rarara yawa Tauraron me shirya fina-finan Hausa, Abba Mai Shadda kyautar Mota
Tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu, Rarara yawa shahararren me shirya fina-finan Hausa, Bashir Abba Maishadda kyautar dalleliyar Mota.
Hutudole ya gano Bashir ya saka hotunan sabuwar motar a shafinsa na sada zumunta inda yake godiya ga Allah. Tuni dai da dama suka fara bayyana tayashi Murna.
https://www.instagram.com/p/CEzXscrn7YK/?igshid=1w6havq8kujax
Mun Fahimci cewa, Mai Shadda da sauran taurarin fina-finan Hausa da dama na aiki da Dauka Kahutu, Rarara akan wajan sabuwar wakar da yakewa Yakubu Dogara.