fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Abba Mashadda

Kalli Ado Gwanja tare da Sanata Dino Melaye

Kalli Ado Gwanja tare da Sanata Dino Melaye

Nishaɗi
Tauraron mawakin maka kuma jatumin fina-finan Hausa,Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da Babban Me shirya Fina-finai,Abba Mai shadda, sun dauki Hoto da sanata Dino Melaye.   Duka su bitun sun saka hotunan nasu da Sanata Dino Melaye a shafukansu na sada zumunta.   https://www.instagram.com/p/B9taIHZnGt4/?igshid=85vozd8jjc8e   https://www.instagram.com/p/B9tcY9sgj4i/?igshid=1cb01zwx4zoqc