fbpx
Friday, June 9
Shadow

Tag: Abdallah UMAR GADON KAYA

Malam Abdullah Usman Gadon Kaya Yayi tir da Shigar Fitsara da Wasu ‘ya ‘yan manya ke yi, A yayin bukukuwan Auransu

Malam Abdullah Usman Gadon Kaya Yayi tir da Shigar Fitsara da Wasu ‘ya ‘yan manya ke yi, A yayin bukukuwan Auransu

Uncategorized
Shahrararan Malamin Musulunci Malam Abdallah Usman Gadon Kaya ya magantu, inda yayi Kira da lalle ya zama wajubi Musulami su ji tsoran Allah tare da kiyaye hakkokin sa. Malamin na wannan furucin ne, bayan wasu hotonan Bikin wasu 'ya 'yan manya da a kai a satin nan, wanda ya watsu a kafafan sadarwa na zamani da ya dauki hankula. Hotunan wadanda a ka hangi Amarya ta sanya wasu kaya da su ka saba da tarbiyyar Addinin Islama gami da Al"adar mutanan Arewa. Malamin ya bayyana hakan ne a shafin sa dake kafar sadarwa da cewa "FITO NA FITO DA ALLAH ! Baiyana Tsiraici da Fitsara! Irin Hotunan da Yaran mata na Manyan Kasar nan Suke dauka a Bikinsu sun Munana . kuma a gaban Iyayensu ! Wannan yana nuna Rashin Dattaku, da cin Zarafin Tarbiyyar Musulunci . Yaya zamu samu Albarka a kasar mu ! All...